Online RadioList/ Africa / Nigeria / Bauchi/Azare/
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake.   Show More »
  English ‧ 

Information about the radio

Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
• Wa'azozi daban-daban
• Karatun kur'ani mai girma
• Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi
• Tarihin malumai da magabata
• Tafsirin ramadan
da sauransu.

Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini.

Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!

© Sautul Hikma Nigeria | 2022 All Right Reserved.

Radio contacts

Address:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka
Phone:+2348061276785
Site:
WhatsApp:+2348061276785
Telegram:@sautul_hikma
Facebook:@sautulhikmang
Twitter:@sautulhikmang
Youtube:@sautulhikma-tv