Al-Mu’allim Radio, rediyo ne da aka samar da shi domin yin hobbasa wajen kawo ilimi ga masu sauraro, ta hanyar kawo Karatun Tafsiri da Hadisai, Muhawarori da Muqalu, Qasidu da baitocin yabon Manzon Allah (S.A.W).
Phone: | +2348098700071 |
Site: | muallimradio.ml |